Rediyo Hausa domin masu alfahari da harshen Hausa a yankin mu na Afirka kamar Najeriya da Nijar da Kamaru da Chadi da Ghana da kuma Sudan. Muna kuma fatan kulla alaka da Hausawa Libiya da Saudiyya da na nahiyar Asiya da Turai da Amurka ta Kudu da Amurka ta Arewa. Muna tare!